Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar yan sanda reshen jihar Legas tace jami'anta sun cafke wata matashiya yar shekara 27 a duniya bisa zargin kashe saurayinsa dan shekara 21 da wuka a
Yan bindiga sun farmaki jami'an rundunar yan sandan Najeriya a ranar Asabar, 19 ga watan Nuwamba yayin da suke tsaka da aiki a jihar Enugu, sun sheke jami'ai 3.
'Yan sanda sun yi nasarar kamo wasu mutane da ake kyautata zaton suna buga kudaden bogi. An kuma yi nasarar fatattakar 'yan bindiga tare da ceto mutum bakwai.
Jami'an yan sanda a jihar Anambra sun kama wani Ekenedilichukwu Okeke da wasu abokansa kan kashe matar mahaifinsa, Theresa Okeke, kan kin bashi Naira miliyan 1.
Yan sanda sun kama Malam Surajo Madawaki, dagacin kauyen Gobirawa da ke karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina kan zarginsa da kashe wani manomi Yahaya Danbai
Yan bindiga sun halaka Gab Onuzulike, tsohon kwamishina a jihar Enugu da dan uwansa da wasu mutane biyu a ranar Juma'a 18 ga watan Nuwamba bayan tare su a hanya
Jami’an ‘yan sanda tare da hadin guiwar ‘yan sa kai da mafarauta a yankin Kumbashi dake karamar hukumar Mariga ta jihar Neja sun halaka ‘yan bindiga 7 a take.
Sifeta Janar na rundunar yan sandan ƙasar nan, IGB Usman Alkali Baba ya shiga ganawar sirri da wakilan jam'iyyun siyasa 18 a Abuja game da babban zaɓen 2023.
Hukumar sanda a Legas ta bayyana yadda ta cika hannu da wani matashi dan shekara 23 kacal wanda ya shakiniskar yanci ranar Juma’a amma ya koma ruwa washegari.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari