Hukumar yan sandan NAjeriya
Yan bindiga sun farmaki garin Sapele da ke jihar Delta inda suka kashe wani kansila na yankin Warri ta arewa, Bigha Grikpa, da wasu mutum uku a ranar Laraba.
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kisan wasu mutane biyu tare da jikkata wasu uku da jami'inta ya yi a ranar Lahadi, 1 ga watan Janairun 2023.
Hukumar kiyayye haddura na kasa, FRSC, ta tabbatar da rasuwar fasinjoji 15, sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru a Koton Karfe da ke jihar Kogi.
A shekarar da ta gabata, an ga faruwar abubuwa da yawa da suka sauya tunani da kuma tafiyar da Najeriya. Mun tattaro muku kadan daga abubuwan da suka faru.
Kwanaki aka kama wani dalibin jami’a bisa zargin cin mutuncin uwargidar Najeriya. Yanzu wasu sun shiga ragar ‘yan sanda, su na da hannu wajen zagin Aisha Buhari
Tsagerun 'yan ta'adda sun sake kai mummunan hari Ofishin hukumar 'yan sanda dake Atta a jihar Imo. An ce dun jefa abubuwa fashewa kana suka tashe su da dare.
Bayanan da muke samu da yammacin ranar Litinin sun nuna cewa wasu miyagun yan bindiga sun farmaki ayarin tsohom gwamnan jihar Imo, sun halaka yan sanda hudu.
Rundunar yan sandan birnin tarayya, FCT, sun kama wani mutum mai suna Taiwo Ojo dan shekara 63 kan zargin kashe abokin aikinsa mai suna Philip Kura saboda kudi
Wani matashi mai suna David ya dauka bindigar abokinsa mai suna Bob wanda jami'in 'dan sanda ne kuma ya harbe shi. Ya tsere da bindigar yayin da Bob ya mutu.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari