Hukumar yan sandan NAjeriya
Kungiyar lauyoyin Najeriya wacce ta yi watsi da kisan lauya mace, Bolanle Raheem da dan sanda ya yi ta bukaci a biya iyalanta diyyar kudi naira biliyan biyar.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Kaduna ya bayyana irin namijin aikin da 'yans anda suka yi a jihar a cikin shekarar 2022. Ya fadi 'yan bindigan da aka kashe.
An shiga firgici yayin da wasu motoci biyu suka yi karo, mutum b1 ya mutu, 8 sun jikkata a wani yankin jihar Anambra. An fara aikin jinya ga sauran fasinjoji.
Majalisar wakilai na kokarin kawo dokar da za ta haramtawa 'yan sandan Najeriya shan barasa saboda illa da ake samu daga jami'an a kwanakin nan na barnar kisa.
Wani jami'in dan sanda ya jawo rikici bayan da ya kashe wata mata da aka ce lauya ce, kuma tana da juna biyu da aka kashe a jihar Legas. IGP ya nemi a dakatar.
A wani labari mai tada hankali, an kama wani basarake a Zaria bisa zargin ya yi lalata da wani yaro karami wanda bai wuce shekaru 14 ba. An fadi yadda abin.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki caji ofishin 'yan sanda a karamar hukumar Ihiala ta Anambra inda suka jefa abubuwa masu fashewa tare da kona shi.
Wasu masu garkuwa da mutane su 2 da yan sanda suka kama a jihar Delta sun mutu a hanyar zuwa asibiti. kakakin yan sandan jihar Delta, Bright Edafe ya tabbatar.
Sabon mummunan hatsari ya ritsa da wasu mutum 12 a jihar Neja inda mutum takwas a take suka rasa rayukansu. Uku daga cikin 'yan sanda ne, 5 farar hulaa ne.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari