Hukumar yan sandan NAjeriya
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun hallaka wata mata mai juna biyu, inda suka hallaka wasu mutum uku kuma daban duk dai a lokacin da suka kawo farmaki a Anambra.
Hukumar tsaron farin kaya DSS ta bayyana cewa, ana ta shirin yadda za a ga an bata sunan sunan shugaban hukumar yayin da take ci gaba da aikin wanzar da lafiya.
Wani ma'aboci amfani da Twitter ya koka kan yadda 'yan sandan jihar Anambra suka damke wani yaro mai suna Uchenna kan fada. Sai dai ya mutu yana caji ofis.
Wani matashi ya aikata aikin dana-sani yayin da ya sheke matar mahaifinsa saboda kawai sun samu sabani a kan abinci. Ya bayyana dalilin kashe matar uban nasa.
Wani labarin da muke samu ya bayyana yadda wasu 'yan ta'adda suka hallaka a hannun 'yans sanda yayin da aka kama su da manyan makamai da suka dauko daga Taraba.
Gwamnatin jihar Edo tace jami'an tsaro sun yi nasarar cafke wani mutum data da ake zargin yana da hannu a harin da aka kai tashar jirgin kasa a jihar Jiya.
Jami'an yan sanda a jihar Kano sun cika hannu da wani matashi dan shekara ashirin da ya kashe kishiyar babarsa mai dauke da juna biyuu a garin Ungogo ta Kano.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, zai kai ziyara jihar Yobe gobe Litinin 9 ga watan Janairu, an ce jami'an tsaro sun yi wa birnin tsinke don ba da tsaro.
Rundunar 'yan sanda ta bayyana cewa dakarunta sun samu nasarar dakile shirin wasu yan ta'adda na shiga gida tare da sace shugaban majalisar dokokin jihar Filato
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari