Hukumar Kwastam
Shugaban hukumar kwastan na Najeriya, Hameed Ali, ya bayayyana cewa hukumar na tara akalla naira biliyan 5.5 a kowace rana. Ali ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis, 13 ga watan Yuni a jihar Lagas.
Kamar yadda ta saba lokaci bayan lokaci, hukumar hana fasakauri ta Najeriya, ta sake da bujuro da kakar gwanjon hajoji domn sayar wa da mabukata cikin rahusa ta hanyar wani sabon shafi da ta kirkira a yanar gizo.
A cikin kasa da awanni 24, bayan hukumar kwastan ta kasa ta bude shafinta na yanar gizo don daukar ma'aikata, an samu sama da mutane 100,000 wadanda suka cika fom din daukar aikin. Daya daga cikin jami'an hukumar wadanda suke...
Sai dai hukumar ta gindaya wasu sharudda na musamman guda goma da take bukatar duk masu sha’awar shiga aikinta su sani, kuma su cikasu, domin ta haka ne kawai hukumar zata duba yiwuwar daukansu aikin;
Yayi jinjina ga shugaban Custom na kasa, Col. Hameed Ali gameda goyon bayan da yake badawa. Haka ma hukumar yan'sanda da sojin Najeriya. Yayi alkawarin hukumar bazasu gaji ba gurin durkusar da bata gari da kuma karawa gwamnati kud
Hukumar Kwastam
Samu kari