Kasafin Kudi
Fadar shugaban kasa ta shirya kashe N14.8bn domin sayen datan hawa shafukan yanar gizo, takardu da sauran kudaden da suka shafi katin waya a cikin kasafin 2023.
Abuja - An ware Naira biliyan 1.6 don shirin ciyar da makarantun firamare da ƴan kasuwa dake da ƙaramin jari ko neman tallafi a cikin kasafin kuɗin badi 2023 .
Gwamnatin tarayya ta yi hasashen kashe sama da Naira biliyan 22 wajen samar da kayan abinci ga hukumar da ke Kula da Gidajen Gyaran Hali a shekarar 2023..
Hukumar kula da hakkokin masu ajiya a bankunan kasar nan (NDIC), da ke karkashin Ma'aikatar Kudi, ta kwato kudaden kwastomomi da ke ajiya a wasu bankuna 20 da
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ahmad Lawan ya bayyana barayin danyen man fetur a matsayin manyan makiyan Najeriya. Ya bayyana hakan ne yayin gabatar da
An tsananta tsaro a majalisar tarayyan Najeriya kafin zuwan shugaban Kasa Muhammadu Buhari domin gabatar da kasafin kudin 2023 a yau Juma’a har N19.6 Tiriliyan.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya ce zai fara zare kudade daga asusun bankin gwamnatin jihohi da wasu 'yan Najeriya domin warware bashin da ake binsu a kasar.
A yau sai mutum ya bada N735 zai iya samun $1 a hannun ‘Yan canji. A makon nan aka soma yakin neman zaben shugaban kasa, wannan bai rasa alaka da farashin.
Hamshakin mai arzikin Afrika, Aliko Dangote yayi asara inda dukiyarsa tayi kasa wanda bata taba yi ba a cikin watanni 12, a halin yanzu dukiyarsa $18.8 biliyan.
Kasafin Kudi
Samu kari