Kasafin Kudi
Rahoton ya fito ne daga kamfanonin barasa hudu na Najeriya, kuma ya mai da hankali ne daga watan Janairun bana zuwa watan Yunin da ta gabata a wannan shekarar.
An tura Jami’an tsaro zuwa gidan Andy Uba, sun karbe masa dukiya Sanatan ya taba cin bashin Naira Miliyan 50 daga kamfanin Oranto Petroleum Ltd, bai biya ba.
Darajar Naira ta sake raguwa zuwa N683 kan kowacce dala a kasuwar hada-hadar canjin kudade ta FX, wacce aka fi sani da bakar kasuwa da ake yawan siya da siyarwa
Za a ji labari cewa Gwamnatin Najeriya ta shiga ha’ula’i a dalilin ‘dan karen cin bashin da ake yi. A yanzu biyan bashin da aka yi, ya fi kudin da aka samu.
Yanzu haka dai wasu jami’ai a ofishin gwamnan jihar Katsina na hannun ‘yan sanda bisa zargin satar wasu makudan kudade da ba a bayyana adadinsu ba a ofishin.
Zainab Ahmed, ministan kudi, kasafin kudi da tsarin kasa, ta ce gwamnatin tarayya tana cigaba da shirin aiwatar da karin kashi biyar na haraji kan ayyukan sadar
Najeriya na fuskantar barazanar gaske, masanan bankin Duniya sun bada shawara. Biyan ‘yan kasuwa makudan biliyoyi domin a tsaida farashin mai yana da hadari.
Majalisar wakilai ta gayyaci ministar kudi, kasafi da tsare-tsare ta kasa, Hajiya Zainab Ahmed domin ta gabatar da dukkan takardun da suka shafi batun tallafin
Masu fama da gidajen haya za su cigaba da wahala, doimin an gano duk da halin da aka shiga a lokacin COVID-19, darajar filaye da gidaje na haya bai fadi ba.
Kasafin Kudi
Samu kari