Nadin Sarauta
Alhaji Nasiru Ado Bayero shahararren ma'aikacin banki ne, dan kasuwa, kuma sarkin Bichi na yanzu, daya daga cikin garurwa masu daraja a Kano a Arewacin kasa.
Augustine Umahi ya ki karbar mukamin da aka bashi a matsayin sakatare na Hukumar Rarraba Kudaden Kudaden Shiga da Kasafin Kudi, RMAFC. Shugaba Muhammadu Buhari
Sarkin Jama'are, Alhaji Wabi III, ya nada matar marigayi tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Buhari, Abba Kyari, Hajiya Hauwa Kulu gimbiyar Jama'are.
Rahoton jaridar Vangurad ya ce, sama da ‘yan bindiga 100 a ranar Asabar sun halarci bikin nadin sarautar kasurgumin shugabansu mai suna Ada Aleru Sarkin Fulani.
Sarkin Ibadan, Oba Lekan Balogun, Alli Okunmade ll a ranar Asabar, 18 ga watan Yuni, ya ce masarautar bata siyar da sarauta imma na gargajiya ko na karramawa.
Mai martaba Sarkin Gaya da ke ɗaya daga cikin masarautun Kano, ya tube rawanin magajin garin Gudduba bayan gano yana da hannu a cutar mutane filaye a yankinsa.
Gwamna Bello Muhammad Matawalle na jihar Zamfara ya kara sabbin masarautu biyu akan masarautu 17 da jihar ke dasu inda suka koma 19 saboda yakar rashin tsaro.
An nada sabuwar amaryar Oluwo na Iwo, Oba Abdulrashid Adewale Akanbi Firdaus, a matsayin sarauniyar fadarsa. Ya ce ya yi hakan ne kamar yadda ya gada daga kaka.
Sarkin Gargajiya na ƙasar Ikoyi, Oba Yisau Bamitale Oyetunji Otunla, ya kwanta dama bayan fama da wata yar gajeruwar rashin lafiya, gwamna ya yi ta'aziyya.
Nadin Sarauta
Samu kari