Nadin Sarauta
Masarautar Bauchi ta tsige tsohon kakakin majalisar wakilai na Najeriya, Yakubu Dogara daga mukaminsa biyo bayan zarginsa da kitsa wani hari kan sarakunan.
Masarautar Daura a Jihar Katsina ta amince za ta karrama Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, da sarauta ta gargajiya. Idan har ba a samu wani sauyi ba daga baya, S
Wata masarauta a Arewacin Najeriya ta nada wata shararriyar jarumar fina-finai a Najeriya a matsayin sarauniya a ata masarauta a jihar Nasarawa. Ga hotuna.
Sarauniya Silekunola Naomi Ogunwasi, matar Ooni na Ife, ta balle igiyoyin aurensu da basaraken mai daraja ta daya. Da kanta ta tabbatar da aukuwar lamarin.
Sarkin Daura, Alhaji Umar Farouk ya magantu kan dalilin da yasa aka nada Yusuf Buhari da sarautar Talban Daura kuma Hakimin Kwasarawa inda ya ce tukwici ne kan
Mai sharhin labaran wasanni, Suo Chapele, ta bayar da labarin yadda ta karya wani babban tarihin shekaru dari na al'adar kasar Urhobo yayin da ta samu sarauta.
Kebbi - Mai martaba Sarkin Argungun, Alhaji Samaila Muhammadu Mera, a ranar Juma'a a jihar Kebbi, ya nada Shugaban Majalisar dattawa Ahmad Lawan a matsayin Ganu
Mai martaba sarkin Argungu, tare da 'yan majalisar masarautarsa ta Argungu zasu naɗa shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, Sarauta a wurin biki.
Shahrarren Malamin addinin Musulunci a duniya, Mufti Isma'il Menk, ya gabatar da muhadara a taron cikar Mai Alfarma Sarkin Musulmi Shekara 15 akan Karagar Mulki
Nadin Sarauta
Samu kari