Mata Da Miji
Rahotanni sun bayyana cewa Tonworio ya kashe budurwarsa Victoria Ekalamene mai shekaru 35 ne ta hanyar dirka mata harsashi a fuskanta a daidai lokacin da take amsa waya, wayar da yake zargin tana zance da wani saurayinta ne.
Hotunan wasu yara; Aliyu, mai shekaru 17 da Aisha, mai shekaru 15, da ke shirin angwance wa a jihar Sokoto sun jawo barkewar cece-kuce a tsakanin jama'a. Najeriya kasa ce mai jama'a da suka fito daga kabilu da addinai daban-daban
Idan kana mamakin yadda aka yi budurwarka ta rabu da kai, watakila kana bukatar yin tunani da irin soyayyar da ke tsakanin ka da ita. Yi la'akari da wasu dalilai wadanda 'yammata da yawa ba sa so, wanda zai iya kawo karshen soyayy
A yau Alhamis dinnan ne 11 ga watan Afrilu, wata matar aure mai suna Aishatu Mohammed, ta kai karar mijinta kotun shari'ar musulunci dake garin Minna babban birnin jihar Niger, inda ta ke bayyana cewa bata son mijin nata ko...
Daga cikin irin na'urorin da ake amfani da su a asibitocinmu, akwai na'urar da ake amfani da ita wajen gano abinda mace mai juna biyu ke dauke da shi; mace ko namiji. Sai dai, tun kafin zuwan irin wadannan na'urori, akwai ilimin
Hajiya Yelwa, tsohuwar matar Sanata Goje ta mutu ne a watan Oktoba na shekarar 2017 bayan tayi fama da gajeriyar jinya. Ta mutu tana da shekaru 55 a duniya. Rahotanni sun bayyana cewar sabuwar amaryar 'yar asalin jihar Bauchi ce.
Majiyar Legit.ng DSP Kiyawa ya bayyana cewa lamarin ya auku ne a ranar Talata, 2 ga watan Afrilu, kuma hakan ya biyo bayan wata yar sabani data shiga tsakanin ma’auratan, wanda yayi sanadiyyar kaurewar rikici a tsakaninsu.
Wasu ‘Dalibai 2 da ke karatu a jami’ar kimiyya da fasaha ta tarayya da ke Garin Owerri sun mutu wajen tarawa da Budurwa kwanan nan. Wadannan ‘Yan makaranta dai sun cika ne yayin da su ke fasikanci a daki.
Bilkisu Aminu, wata matashiya mai shekaru 28, ta shigar da karar tsohon mijinta, Muhammad Jibril, a gaban wata kotun shari'a da ke Magajin Gari a Kaduna a kan kin amincewa da juna biyu da take dcauke da shi. Bilkisu, mazauniyar
Mata Da Miji
Samu kari