Mata Da Miji
Wasu ma'aurata 'yan asalin kasar Ghana masu suna Abena Serwaa da Kwesi Addie da ke rayuwa a Anyaa a yan kin Accra sun haifa 'yan hudu reras, biyu mata, 2 maza.
An nada sabuwar amaryar Oluwo na Iwo, Oba Abdulrashid Adewale Akanbi Firdaus, a matsayin sarauniyar fadarsa. Ya ce ya yi hakan ne kamar yadda ya gada daga kaka.
Wani Magidanci ya gurfana a gaban Kotu bisa tuhumar cin mututuncin matarsa da kuma yi mata barazanar kasheta saboda ta cika yawan amfani da kayan Make-Up .
A ranar Talata wata kotu da ke Igando ta raba auren Toafeek Muritala da Jelilat Muritala saboda yawan fadace-fadace da rashin soyayya, NAN ta ruwaito. Mai karar
Wani magidanci ya kwashe kayansa daga gidan aurensa bayan ya kama matarsa tana cin amanarsa tare da saurayinta na sakandare. Sun shafe tsawon shekaru 30 tare.
Sakamakon binciken da aka gudanar yace an fi samun auran mata da yawa a Yankin Afirka dake kudu da sahara, kuma an fi samunsu ne a tsakanin Musulman yankin.
Wani matashi mai suna Arthur O Urso, wanda ya auri mata 9 ya bayyana cewa yana son ya auri wasu mata biyu don kawo adadin zuwa 10 tunda daya na son sakinsa.
Wata matar aure mai ɗauke da juna biyu, yar kimanin shekara 43, ta halaka mijinta kan ya shaida mata zai kata nata ta biyu a can mahaifarsa wato kauyen su.
Wani mutumi mai sana'ar hannu a jihar Legas ya shiga komar yan sanda bayan tsohuwar matarsa ta kai shi ƙara bisa zargin ya yi wa ƴarsu ɗaya tilo ciki har sau 2.
Mata Da Miji
Samu kari