Mata Da Miji
A ranar Laraba, 2 ga watan Maris ne wata kotun Jos ta raba auren shekaru 15 tsakanin wani Shepnaan Emmanuel da matarsa mai suna Linda, saboda saurin fushinta.
Zechariah da Shama’a sun nshafe tsawon shekaru 91 a matsayin ma'aurata domin an aurar da su tun suna shekaru 12 da 10 kamar yadda yake a al'adan wancan zamanin.
Wani matashin ɗan kimanin shekara 32 a ƙasar Congo. ya auri mata uku waɗan da yan uku ne rana daya, kuma ya bayyana yadda suka haɗu baki ɗaya har suka amince.
A wani bidiyo da ya bayyana, an ga wata amarya dankareriya da ke kwasar rawa a tsakiyar filin aurensu duk da girman jikinta. Angonta ya saka kayan gargajiya.
Wata matar aure a jihar Nasarawa ta gaza shawo kan kishinta inda ta daɓa wa maigida wuka har lahira daga zuwa yi mata bankwana zai koma dakin amarya da daddare.
Wata mata cike da bakin ciki yayin da ta ke rusa kuka ta sanar da yadda tsohon mijinta da mahaifiyarta suka dauka shekaru 15 suna lalata da juna kuma har yanzu.
Mr Steve Bashorun mai shekaru 61 ya maka matar sa Oluwaseyi, gaban kotun Alagbado da ke Jihar Legas ranar Alhamis bisa zargin ta da yunkurin halaka shi, Vanguar
Wata matar aure a Anguwar Rigasa dake cikin birnin Kaduna ta kai mijinta ƙara a Kotu bisa zargon ya ƙi yarda an ɗaura musu aure a baya da kuma bashin kudi.
Wani ango, Ani Nnamdi Chris ya bayyana cewa gaba daya abun da ya kashe wajen auren matarsa N20,500 ne inda ya biya N15,500 na al’ada da kuma N5,000 na lemu.
Mata Da Miji
Samu kari