Mata Da Miji
Da yiwuwan auren shekaru 20 ya mutu bayan maigida ya gano dukkan 'yaya biyar da matarsa ta haifa ba nasa bane. Mutumin ya gudanar da binciken asibiti na DNA.
Wata matar aure mai suna Zainab Yunusa ta bukaci alkali ya raba aurenta da mijinta sakamakon tsabar jarabarsa.Tace a watan Ramadana ko tana al'ada yana nemanta.
Kotu ta aika mata gidan kurkuku bayan ta amsa laifin hallaka Jikarta da hannunta saboda kishi, za a cigaba da sauraron wannan shari’a a ranar 4 ga watan Oktoba.
Wani mutumi, Yusuf Muhammad, ya nemi Kotun Musulunci dake zama a Kaduna ta umarci mai ɗakinsa, Murja Nasir, ta biya shi sama da miliyan ɗaya kafin ya saketa.
Wani magidanci Malamin Firamare, Afeez, ya maka matarsa a gaban Kotun Kostumare dake zama a Ibadan yana mai neman a datse auren su sabida rashin biyan bukata.
Wata Kotu a Kubwa, babban birnun tarayya Abuja ya yanke hukuncin raba auren da aka shafe shekaru biyu tsakanin Aisha Ari da mijinta Ibrahim Hassan kan rashin so
Wani mutum mai shekara 74 daga Jihar Kogi mai suna Mallam Muhammad Awal, ya yi auren farko a rayuwarsa. Awal ya aure wata bazawara mai shekara 45, Malama Rahmat
Wani magidanci dan Uganda ya yi sadaukarwa ga matarsa inda ya tura ta kasar waje yayin da shi kuma ya ci gaba da zama a gida saboda bai da kudin zuwan su 2.
Wani magidanci ya dauki zafi bayan matarsa ta saka masa yanka biyu na nama a cikin abincinsa, ya ce sam hakan ba za ta sabuba domin shi ke fita nemo kudin.
Mata Da Miji
Samu kari