Mata Da Miji
Mbazulike Iloka, dakataccen shugaban kwamitin mika mulki na karamar hukumar Nnewi ta Arewa a Jihar Anambra, ya shiga hannun yan sanda a jihar kan zarginsa da h
A gajeriyar wallafar da tayi a shafinta na soshiyal midiya, tauraruwar mawakiyar tace duk namijin dake lashe lebensa kafin yayi magana ta yuwu karya yake yi.
Shahararren mawakin Najeriya, Eedris Abdulkareem, wanda ke fama da ciwon koda ya tabbatar da cewar matarsa Sekinat ta amince za ta bashi kodarta guda daya.
A cikin bidiyon da ya yadu a soshiyal midiya, an gano amaryar sanye da doguwar riga irin ta zamani yayinda angonta ya sanya farar shadda dinkin babban riga.
Hadaddun hotunan Atoni Janar na tarayya kuma ministan shari’a, Abubakar Malami, tare da uwargidarsa, Hajiya Fatima Malami sun yadu a shafukan soshiyal midiya.
Wani matashi dan Najeriya, Black Nells, ya canja rayuwar matarsa daga wahala zuwa jin dadi inda yake kashe mata kudi domin ya ce tare suka sha fama da ita.
Bidiyon wani bature da kyakkyawar masoyiyarsa bakar fata ya bayyana a shafukan soshiyal midiya inda aka gano su kwance a bakin hanya suna shakatawa abinsu.
Friedrich da matarsa Jutta sun ce makwabcinsu na da wani zakara, Magda, wanda suka yi ikirarin cewa yana cara sau 200 a rana; lamarin da suka ce yana damun su.
Ana zargin wata dattijuwa mai fiye da shekaru 60 a Duniya da ta zo daga Legas da laifin dauke almajirai biyu da kuma wata karamar yarinyar shekaru 2 da haihuwa.
Mata Da Miji
Samu kari