Mata Da Miji
Bidiyon tsokana da ake ya yi a soshiyar midiya ya nuna yadda aka sha dirama a gaban wurin zuwa cin abinci bayan wata budurwa ta nemi lambar wani a gaban matarsa
Perpetua Oche, yar jihar Benue ta bada labarin gwagwarmayar da ta sha bayan rasuwar mijinta dan asalin jihar Delta har ta kai ga an ce yan uwansa su gaje ta.
Wani matashi ‘dan asalin jihar Imo mai shekaru 20 ya sanar da sakin matarsa mai shekaru 17 da yayi bayan wata takwas da aurensu. Yace gwauranci yafi masa dadi.
Soyayyar Ibrahim Adam da masoyiyarsa, Aisha Abdulrahman Haruna ta ba mutane mamaki. Sai da masoyan suka yi shekaru ba su tare, kwatsam kaddara ta dawo da su.
Wani bidiyo ya nuna yadda wata tsohuwar mata ke bawa mijinta kulawa na musamman harda hada mashi kayan makulashe. Sun tabbatar da akwai soyayya ta gaskiya.
Wata mata ta bayyana yada mijinta ya ci amanarta kwana hudu da ɗaura musu aure kuma abun takaicin ta kama shi da yar uwarta suna holewarsu a gado, taƙi hakura.
Wata matar aure ta fusata bayan gwajin DNA ya nuna cewa mijinta ba shi ne uban ‘dan ta ba. Tace bata taba kwanciya da wani ba bayan da ta aura mijinta na aure.
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi, arewa maso gabas tace ta yi ram da wata matar aure wacce ta sheke abokiyar zamanta da Tabarya a kauyen Gar dake yankin Pali
Wata matar aure mai Shekaru 20 mai suna Maryam Ibrahim ta masge uwargidanta da tabarya a kai bayan ta bai ta har daki kuma ta halaka ta. A kan tsire akai kisan.
Mata Da Miji
Samu kari