Mata Da Miji
An buga wani abu kamar wasan kwaikwayo a Kotun Kostumare dake Jikwoyi a Abjja yayinda wani Miji ya kai ƙarar matarsa kan ta auri wani daban duk da bai saketa ba
Dakarun hukumar yan sanda a jihar Ogun sun yi ram da wani magidanci, Segun Omotosho Ebenezer, bisa zargin jibgar matarsa da kwadon karfe har rai ya yi halinsa.
Jami'an 'Yan sanda sun bayyana wa kotun da ke sauraron Shari’ar Kisan Ummita da ;dan kasar dan kasar China cewa wanda ake zargin ya kashe ta ne saboda kare.
Wata amarya da bata wuce wata ɗaya ba, Maryam Ɗahiru, zata buya tsohon angonta sadakin da ya buya bayan Kotun Musulunci ta raba Aurensu ta Khul'i a Kaduna.
Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe ta fara bincike kan wani magidanci mai suna Bature da ake zargi da rufe matarsa Sadiya na tsawon shekara 1 yana bata koko kadai.
Wani magidanci ma'aikacin gwamnati, Mista Onu, ya roki Kotun Kostumare tataimaka ta raba shi da masifaffiyar matarsa sakamakon babu sauran aminci tsakaninsu.
Wani mutum a dandalin Facebook ya janyo cece-kuce bayan ya wallafa abubuwan da ya ke bukata mace tana da su kafin ya aure ta ciki sai mahaifinta na da kudi.
Wani magidanci dake zaune a babban birnin tarayya Abuja, Justine Onu ya garzaya kotu yana neman a datse igiyar aurensa da matarsa kan zarginta da almubazaranci.
Wata budurwa ta bada labarin yadda direban tasin da ta hau ya dingaa kuka sakamakon auren cin amanar da budurwarsa ta shekaru 3 tayi bayan ya kai ta tasha.
Mata Da Miji
Samu kari