Mata Da Miji
Wani Ango da ya kasa boye farin cikin da yake ciki a wurin shagalin bikin aurensu ya tsalle kan amaryarsa yayin da yake taka rawa mai ban dariya a dandamali.
Wata matar aure da ta shafe shekara 25 tare da maijinta ta gano labarin da ya karya mata zuciya, ya kara aure a boye kuma har matar da suntulo masa yarinya mace
Wata yar Najeriya wacce ta nadi bidiyon maigidanta yana wanke mata kayan sanyawarta a gida ya haddasa cece-kuce a shafukan soshiyal. Sun kasance cike da shauki.
Wata kyakwayar matar aure ta wallafa bidiyon mijinta yana yi musu girki a gida. Matar ta ce galibin lokuta shine ya ke girki a gidan akasin wasu al'adun duniya.
Wani saurayi bakar fata ya tafi har kasar Poland don haduwa da masoyiyarsa farar fata bayan shekaru 2 suna soyayya ta yanar gizo. Bidiyon haduwarsu ya kayatar.
Wata matashiyar matar aure ta kirkiri rawar wata waƙa a gaban mijinta don kawai kar ta barshi ya huta a gida, bidiyon ya ja hankalin mutane da dama a Tiktok.
Wata budurwa yar shekara 34 mai suna Zuku ta bada labarin yadda ta biya wa kanta sadakin aure bayan sun shafe shekara tara suna soyayya da saurayinta a garinsu.
Wata matashiya wacce suka shafe shekaru 9 suna soyayya da sahibinta ta biya sadakin aurenta da kanta a madadinsa. Angon ya amince kuma yanzu sun yi aurensu.
Wata matar aure ta fitar da bidiyon kwalisa da kyakyawar surar da ta mallaka kafin tayi aure. Ta fitar da na sukurkucewar da tayi bayan tayi aure da haihuwa.
Mata Da Miji
Samu kari