Masu Garkuwa Da Mutane
A yau ne Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta bada sanarwar kama matashi a Ningi bisa zargin hallaka karamin yaron da ya dauke ta hanyar ba shi kyautar alewa.
‘Yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kai farmaki kan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan inda suka budewa motar bas mai mazaunin mutum 18 wuta.
Yan bindiga da suka yi garkuwa da kananan yara 20 daga garin Kusherki a karamar hukumar Rafi jihar Neja sun bukaci a biya su Naira miliyan 40 matsayin fansa.
‘Yan bindiga sun sake garkuwa da mutane, hakan na zuwa ne kwanaki bayan dauke wasu gona. Har yanzu ana fama da matsalar kashe-kashe da satar mutane a Zamfara.
Sababbin salon da sojoji da sauran dakaru suka dauka yana taimakawa. Janar Babagana Monguno wanda shi ne Mai bada shawara a kan sha’anin tsaro ya fadi haka
‘Yan bindiga sun aukawa kasuwar Gidan Goga a Zamfara, sun shiga budawa jama’a wuta. Wani 'dan kato da gora da yake rike da bindiga ya yi kukan kura, ya kashe su
Za ku ji cewa Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bada sanarwar tallafin N300m na karatu ga marayun da suka rasa iyayensu a yakin Boko Haram.
Ana tunanin Natasha Uduaghan tana da alaka da wanda ake zargin ya hallaka mutane. Gwamnati Ta Bukaci a Damke ‘Yar Siyasar Adawa Bisa Zargin Kawo Ta’addanci
Tsagerun yan bindiga sun kai farmaki kauyukan Dogondaji da Kazauda a yankin Wanke da ke karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara. Sun yi awon gaba da mutum 10.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari