Masu Garkuwa Da Mutane
Hukumar NDLEA ta kinkimo wani Emeka Ezenwanne da aka samu da kwayoyi domin ya bada shaida a kan dakarun IRT a kotu. Mai bada shaidan ya bayyana yadda aka yi.
Rundunar yan sandan Bauchi ta bayyana cewa jami'anta da ke sintiri sun cika hannu da matashi dan shekaru 20 wanda ake zaton mai garkuwa da mutane ne a jihar.
Wasu da ake zargi da zama masu garkuwa da mutane har su biyu sun sheka lahira sakamakon musayar wuta ne da suka yi da jami’an ‘yan sanda a kauyen Maina-Maji.
Yayin da ake yakin neman zabe sai aka ji an yi Garkuwa da Tsohon ‘Dan Majalisar Tarayya da Wani ‘Dan Takaran Sanata na mazabar Kudancin Ebonyi a jam'iyyar LP
Dubun wasu ‘yan bindiga biyu a yankin Idasso dake Kidandan ta Galadimawaa a karamar hukumar Giwa ta jihar Kaduna ta cika bayan an an bindige su har lahira.
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina tace ta bankado wani harin ‘yan bindiga a yankin Gatakawa dake karamar hukumar Kankara ta jihar Katsina. Sun Ceto Mutum 18.
Yan bindiga sun sace wani babban jami'in dan sanda mai suna Abdulmumini Yusuf a daren ranar Talata a garin Ogidi a karamar hukumar Ilori ta Yamma a Jihar Kwara.
Kungiyar PTAN tayi magana bayan an ga daliban makarantar Gwamnatin Yauri dauke da makamai a bidiyo. ‘Yan bindiga na yunkurin aurar da ‘Yan makarantar a yanzu.
An kama wasu maza uku kan zargin garkuwa da tsohon mai gidansu, Ifeanyi Olayinka bayan ya sallame su daga aiki a Ijebu-Ode, Jihar Ogun. An kama wadanda ake zarg
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari