Masu Garkuwa Da Mutane
Duniya babu gaskiya, wani mutum mai suna Buba Mohammed wanda aka fi sani da Mallam, ya hada kai da masu garkuwa da mutane suka sace matar makwabcinsa da danta.
Yan bindigan da suka kai farmaki kauyen Daulai, karamar hukumar Safana da ke jihar Katsina, sun sace mata da yawa sannan suka kashe wani dattijo dan shekara 50.
Wasu yan bindiga marasa imani sun kashe wani jami’in hukumar tsaro na farin kaya mai shekaru 33, Sadiq Abdullahi Bindawa, bayan sun karbi naira miliyan biyar.
Wani kasurgumin dan fashi da makami da ake kira Sada a jihar Katsina ya mika wuya rundunar sojoji a sansaninsu da ke Dansadau, ya mika masu makamai na AK 47.
Yan bindiga sun yi awon gaba da mutane 21 ciki harda yan gida daya su 17 a garin Udawa da ke karamar hukumar Chikum na jihar Kaduna, sun jikkata wasu da dama.
Majalisar jihar Kaduna ta amince da kudirin dokar yi wa masu fyade dandaƙa. BBC Hausa ta ce Majalisar ta wallafa wannan ne a shafinta na Twitter a jiya Alhamis.
Tsohon Gwamna Gabriel Suswam ya na ganin da an bar ‘Gana’ da rai, da ya yi amfani wajen gano wasu sirri. Kisan gawurtaccen ‘Dan bindigan ya jawo surutu yanzu.
Kungiyar daliban Najeriya (NANS) ta fadawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya janye karin farashin man fetur da gwamnatinsa ta yi ko kuma dalibai su mamaye tit
Da ya kai ziyarar gani da ido zuwa garin Kagara ranar Alhamis, Hassan ya sanar da cewa rundunar 'yan sanda ta kashe shidda daga cikin 'yan bindigar da suka kai
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari