Manyan Labarai A Yau
Wata matashiya da acewarta bata kai ga yin aure ba ta nuna jin dafinta ganin yadda yar aiki ke matukar kula da ɗanta har suna bacci a wuri ɗaya a cikin ɗaki.
An tono dalilin da ya sa Muhammadu Buhari ya sauke Shugaban NYSC. Bayan wata 6, sai aka ji an sauke Brig Gen MK Fadah wanda ya gaji Manjo Janar Ibrahim Shuaibu
Wani matashin dan Najeriya ya birge mutane bayan an gan shi a bidiyo ya loda wa baro kayan waya da ya ke sayarwa tamkar wani babban kanti, yace halas ya ke nema
Za a ji ‘Dan takaran shugaban kasa ya bata lokaci wajen kawo takardun shiga kotu. Ganin dan takarar ya bata lokaci, lauyansa da na jam’iyya za su biya N20000.
Sammie Okposo, fitaccen mawakin bisharan Najeriya ya kwanta dama watanni bayan ya tsira daga hatsarin mota. Furodusan Najeriya ID Cabasa, ya tabbatar da rasuwar
Tun bayan sanar da cewa za a sauya fasalin takardun naira, babban bankin Najeriya, CBN, ta rika wayar da kan mutane game da sabbin takardun nairan da za su fito
Majiya ta bayyana cewa saba umurnin tashi ba tare da izini ba daga filin jirgin sama na Ibadan ne dalilin da yasa hukumar NCAA ta tsare jirgin Peter Obi na LP.
Za a binciki abin da ke faruwa a Nigeria Extractive Industries Transparency Initiative (NEITI), da Nigeria Upstream Petroleum Regulatory Commission (NUPRC).
Ben Akabueze yana da ra’ayin akwai bukatar ‘Yan Najeriya masu kudi sosai su rika biyan haraji da kyau, yace ya kamata Attajirai su rika ba gwamnati wani abin.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari