Manyan Labarai A Yau
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Sanata George Akume, a matsyain sabon sakataren gwamnatin tarayya (SGF), fadarsa da ke a birnin tarayya Abuja.
Wasu ɓata-gari sun kai hari a gidan rediyon jihar Kogi inda suka ƙone shi ƙurmus. Ɓata-garin sun kuma yi awon gaba da muhimman kayayyakin aiki a gidan rediyon.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya gana da wasu daga cikin ƴan takarar da ke neman shugabancin majalisar wakilai ta 10 a fadarsa da ke birnin tarayya Abuja.
Dakarun sojoji na rundunar Operation Hadin Kai tare da haɗin guiwar ƴan sakai sun halaka ƴa'addan ISWAP 11 a jihar Borno, a wani farmaki da suka kai maɓoyarsu.
Rikicin shugabanci ya ɓarke a majalisar dokokin jihar Nasarawa bayan zaɓar kakakin majalisa har guda biyu. Tsohon kakakin majalisar da wani daban ke ta fafatawa
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kano, ta fito ta yi martani kan zargin siyar da kadarorin gwamnati da tsohon gwamnan jihar, Ganduje ya yi.
Ƙungiyar ma'aikatan shari'a ta ƙasa (JUSUN) ta sanar da shiga yajin aiki saboda cire tallafin man fetur. Ƙungiyar tace yajin aikin zai fara ne daga ranar Laraba
Rahotanni sun tabbatar da an samu hargitsi sosai a tsakanin ƴan majalisar dokokin jihar Benue, kan zaɓen kakakin majalisar, wacce gwamnan jihar ya rantsar.
Jam'iyyun adawa na Peoples Democratic Party (PDP) da Labour Party (LP), sun taso Bola Tinubu a gaba kan lallai sai ya bayyana kadarorin da ya mallaka a duniya.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari