Labaran Soyayya
Wani dan Najeriya ya wallafa yadda rayuwar sa da zukekiyar baturiyar matar sa ta kasance bayan ya aure ta kamar yadda LIB ta ruwaito. Kamar yadda ya wallafa hot
Wasu masoya, Yetunde da Ameenu, sun bayyana wa mutane yadda su ka hadu har soyayyar su ta kai su ga aure a kafar sada zumuntar zamani. Kamar yadda Ameenu ya wal
Hausawa kan ce soyayya gamon jini. Babu shakka hakan ta ke ballantana idan aka duba lamarin fitaccen mawakin kasar Guinea, Grand P da kuma zukekiyar budurwarsa.
Wani fusataccen soja ya hallaka budurwarsa har lahira saboda ta daura wasu kalamai da ya yi zargin ta yaudareshi. Rahoto ya bayyana yadda lamarin ya wakana.
Soyayya ruwan zuma, wasu masoya da suka hadu a Facebook sun bayyana yadda duniya ta sauya musu zuwa rayuwar aure. Sun bayyana yadda suka fara soyayya a farko.
Da yake ruwa baya tsami banza, majiyar Legit.ng ta ruwaito ba haka nan wannan matashi yayi dare dare a saman bishiyar tsamiyar ba, a’a, asalima bishiyar tsamiyar a kofar gidansu budurwar tasa take.
Idan kana mamakin yadda aka yi budurwarka ta rabu da kai, watakila kana bukatar yin tunani da irin soyayyar da ke tsakanin ka da ita. Yi la'akari da wasu dalilai wadanda 'yammata da yawa ba sa so, wanda zai iya kawo karshen soyayy
Labaran Soyayya
Samu kari