Labaran Soyayya
Wata matashiyar budurwa ta wallafa bidiyon budin da Allah ya yi masu ita da saurayinta, ta ce suna tare tun baida ko waya har gashi a yanzu ya mallaki mota.
Diyar shugaban kasa, Zahra Buhari-Indimi ta taya dan’uwanta, Yusuf da matarsa ,Zahra Nasiru Bayero murnar cika shekara daya da aure. Sun yi aure a Agustan 2021.
Zukata sun yi rauni a wajen shagalin bikin wani ango da amaryar sa bayan sun fashe da kuka wiwi don nuna farin ciki da ganin wannan rana mai dumbin tarihi.
Yariman kasar Jordan mai jiran gado, Hussein bin Abdullah II zai angwance da budurwarsa ‘yar kasar Saudiya, Rajwa Khaled Al-Saif. An yi baikonsu a Saudiyya.
Wata budurwa yar Najeriya ta bayyana yadda saurayinta ya koma Turai da zama mako daya bayan ya nemi auranta. Wasu sun ce ba zai aure ta ba amma ya basu kunya.
Kyakkyawar baturiya ta iso Najeriya don haduwa da saurayinta wanda suka shafe tsawon shekara 1 suna soyayya a soshiyal midiya. Sun yi ido da ido a karon farko.
Wani bidiyon budurwa 'yar Najeriya tana bayyana saurayinta mai sana'ar kafinta cike da alfahari ya birge jama'a. Ta rungume shi tare da sumbatarsa a bidiyon.
A yau ne Hajiya Hadiza Isma El-Rufai ta cika shekara 37 a Duniya tana tare da Malam Nasir El-Rufai matsayin matar aure. Jama’a sun nemi jin sirrin wannan aure.
A gajeriyar wallafar da tayi a shafinta na soshiyal midiya, tauraruwar mawakiyar tace duk namijin dake lashe lebensa kafin yayi magana ta yuwu karya yake yi.
Labaran Soyayya
Samu kari