Jihar Legas
Cikin sabbin masu zabe 34,000 da suka yi rajista daga watan Yuni zuwa Disamba a Legas, 3,000 kawai suka karbi katin zabensu na dindindin (PVC) a cewar kwamishin
Wata 'yar kasuwa da ke zaune a Legas ta rasa ranta bayan ta garkame kanta a bandaki yayin da jami'an Hukumar EFCC sun yi yunkurin damke ta har cikin gida.
Hukumar Rapid Response Squad (RRS) na yan sandan jihar Legas ta yiwa wasu jami'an hukumarta ihsani bisa jajircewarsu da gaskiya. Wannan na kunshe cikin jawabin
Legas - Gwamnatin jihar Ikko (Legas) ta fara shirin ragargaza babura Oada kuda 2,228 da aka damke sun saba dokokin da ta santa na haramta aikin Acaba a jihar.
Mambobin jam’iyyar APC a karamar hukumar Kosofe da ke jihar Legas, sun yi zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da kakaba musu ‘yan takara a zaben 2023 a zaben f
Jami'an tsaro sun tsinci rubabbun gawarwakin wani dan kasuwa, Lawrence Olorungbon, matarsa da yaransu uku a cikin gidansu da ke yankin Apapa ta jihar Lagas.
An fara wannan tafiyar kan titi mai cin rai ne a 19 ga watan Afirilu sannan aka kammala a ranar 29 ga watan Mayu wanda wani mai babur Kunle Adeyanju ya fara.
Sanatan yammacin Legas, Solomon Olamilekan Adeola, ya lashe zaben fidda gwanin sanatan da zai wakilci yammacin jihar Ogun a zaben fidda gwanin jam'iyyar APC.
Sakamakon zaben fidda gwanin jam’iyyar APC da aka yi na majalisar wakilai a Alimosho da ke Jihar Legas, mutane akalla guda biyu ne su ka rasa rayukansu, Daily T
Jihar Legas
Samu kari