Jihar Legas
Wani mai tura ruwa a kura ya taro rikici, inda ya kwarzane mota kirar Marcedez Benz. Mai mota ya dauki dumi, inda yake tambayar a ina mai tura ruwa zai samu kud
Shahararren marubucin nan da ya lashe manyan kyautuka a tarihi, Farfesa Wole Soyinka, ya karyata maganar cewa ya goyi bayan takarar shugaban ƙasa, Buhari a 2015
Legas - Wani mataimakin sufritandan yan sanda, Eyitere Joseph, ya shiga hannun hukuma kan laifin kwace N50,000 hannun wanda matashi dan bautan kasa a Legas.
Halin da tattalin arzikin Najeriya ke ciki a yanzu yana shafar mazauna kasar da gwamnatocin jihohi a yankuna daban-daban hakan yasa suke karbo manyan bashi musa
Jami’an rundunar Rapid Response Squad, RRS, ta ‘yan sandan Najeriya sun kama wata motar bas dauke da miyagun kwayoyin N10m a unguwar Mile 2 da ke jihar Legas.
Matasa sun mamaye babban titin Legas-Ibadan da yammacin nan, sun bukaci yna siyasa da shugabannin addinai su faɗa musu inda Najeriya ta sa a gaba da gobenta.
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya FAAN, ta nemi afuwar fasinjoji sakamakon daukewar wutar lantarki a filin jirgin Murtala Muhammed da ke Lagas.
A ranar Laraba an gurfanar da wani Sunday Hungbeji mai shekaru 31 gaban wata kotun majistare ta Badagry bisa zarginsa da satar wani biskit (Shortbread) mai kima
Wani mutumi mai sana'ar hannu a jihar Legas ya shiga komar yan sanda bayan tsohuwar matarsa ta kai shi ƙara bisa zargin ya yi wa ƴarsu ɗaya tilo ciki har sau 2.
Jihar Legas
Samu kari