Jihar Legas
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya bayyana cewa duk jam'iyyar dake takara da jam'iyyar All Progressives Congress APC a jihar Legas tana batawa kanta lokaci.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana goyon bayansa kan kudirin tazarcen takwaransa na jihar Legas, Babajide Sanwo Olu. Yayi watsi da ‘Dan Takarar PDP.
Hukumar yan sanda reshen jihar Legas ta tabbatar da mutuwar wani mutumi wanda ya je ya kama ɗakin Otal tare da wata mace mai zaman kanta a yankin Lagos Island
Wani Malamin makaranta, Malam Adekoya Raheem, ya zama gwarzon malamin shekarar 2022 na yankin Education District IV dake jihar Legas, Kudu maso yammacin Najeriy
Wani mutum mai shekaru 37 mai suna Godwin Idumu ya gurfana gaban wata kotun majistare a Ikeja dake jihar Legas bisa zarginsa da bibul hudu masu kimar N72,230.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso, a ranar Laraba, ya kaddamar da ofishin jam'iyyar a Jihar Legas. A wurin bikin kadamarwar ofishin d
Oloja na Epe, Oba Kamoroudeen Animashaun, ya nesanta kansa daga takarar mataimakiyar gwamna da matarsa, Olori Morenike Abeni Animashaun ke yi a karkashin jam'iy
A kalla mutum 101 da ake zargin ‘yan ta’addan Boko Haram ne ake zargin an saki daga gidan yarin Kirikiri dake jihar Legas saboda karbo fasinjojin jirgin kasa.
Oluwagbadura ya bayyana yadda ya kwashi hannunsa a hannun wasu ‘yan sanda wadanda su ka tatse shi a Soliki,Aguda a Legas, inda su ka tilastasa fitowa da N100k.
Jihar Legas
Samu kari