Jihar Legas
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziki zagon kasa EFCC ta sake shigar da sababbin tuhume-tuhume na cin hanci kan tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele.
Babbar Kotun Tarayya da ke Legas ta sanya 9 ga watan Afrilu a matsayin ranar yanke hukunci kan ɗan daudu a Najeriya, Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky.
Hukumar EFCC ya tabbatar da kame fitaccen ɗan daudu a Najeriya, Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky a daren jiya Laraba 3 ga watan Afrilu a jihar Legas.
A ranar Litinin ne fargaba ta mamaye mazauna Legas biyo bayan tashin wani abin fashewa da ake tsammani bam ne a barikin sojoji na Ikeja da ke jihar.
Kotun Daukaka Kara da ke Legas, ta yanke wa wasu ma'aikatan bankin Kyestone biyu da dan Indiya hukuncin shekaru biyar a gidan yari, sun karkatar da N855bn.
Fitaccen darektan fina-finan Nollywood, Wole Oguntokun ya riga mu gidan gaskiya a jiya Laraba kwanaki kadan bayan rasuwar jarumi Amaechi Muonagor.
Jarumin fina-finai a Najeriya, Debo Adebayo da aka fi sani da Mr Macaroni ya bayyana yadda ya yi watsi addinin Musulunci da Kiristanci bayan ya yi bincike.
A karshe, Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ta tare a gidan gwamnatin jihar da ke birnin Osogbo bayan kammala gyaran da aka yi na tsawon lokaci.
Yayin da ake cikin mawuyacin hali, gwamnatin jihar Legas ta sanar da kasuwannin da za a sayi kayan abinci cikin rahusa bayan rage farashin da kaso 25.
Jihar Legas
Samu kari