Jihar Legas
Rundunar 'yan sanda na Sabo da ke jihar Legas ta kama wani dattijo dan shekara 67 yana sayar wa wani dan shekara 22 kwaya a yankin Yaba, an gano ashe dila ne.
Masu sayar da fetur a bayan fage da aka fi sani da 'yan bumburutu sun fara sayar da lita 1 akan naira 1,000 yayin da aka fara wahalar mai a Legas, Abuja da Ogun.
Mazauna yankin 'Command' a karamar hukumar Alimosho ta jihar Legas sun yi cirko-cirko yayin da ambaliyar ruwa ta mamaye babbar gadar yankin a ranar Talata.
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku a kan titin Legas-Abeokuta ya yi sanadiyyar salwantar da rayukan mutum tara. Wasu mutane da dama sun jikkata.
A yayin da ake fama da tsadar rayuwa a Najeriya, rundunar 'yan sanda ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da satar kebura wato wayoyin wuta a jihar Legas.
Hukumar da ke sa ido kan man fetur da iskar gas a Najeriya (NUPRC) za ta mayar da wasu sassan ta zuwa Legas daga Abuja, hakan zai shafi sama da ma’aikata 200.
Rahotanni sun bayyana cewa wata gobara da ta tashi a wurin kasuwanci na 'Computer Village' da ke jihar Legas ta jawo asarar dukiya mai tarin yawa.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya, reshen jihar Legas sun kai samame wuraren da ake aikata laifuka, sun yi ram da mutane 400 da ake zargin masu laifi ne.
Fargaba ta kama mutanen unguwar Iju Ishaga biyo bayan wani abun fashewa da ya tashi a unguwar cikin daren ranar Talata, 13 ga watan Fabrairun 2024.
Jihar Legas
Samu kari