Jihar Legas
Gobarar ta tashi ne da misalin karfe 12:45 na rana, kamar yadda wasu masu aikin ceto a yankin suka bayyana, kamar yadda rahotanni daga majiyoyi masu tushe.
Wani mabaraci ya jefa mutane da dama cikin tsananin mamaki bayan an kama shi da bandir-bandir na nairori a jakunkuna. An kasa gane inda ya samu irin kudaden.
Wani magidanci mai shekaru 60 zuwa 69, John Anya, a ranar Talata, ya roki wata kotun kwastamare da ke zamanta a Legas ta raba aurensa da matarsa mai shekaru 33,
A cewar dangote.com, masarrafar ita ce mafi girma wajen samar da takin Granulated Urea a nahiyar Afirka kuma ta mamaye hekta 500 na fili a yankin na Lekki.
Legas - Shugaba Muhammadu Buhari ya dira jihar Legas domin yawun ganin ido da kaddamar da wasu ayyukan da gwamnatin tarayya da Dangote suka yi. Jirginsa ya dira
A wata sanarwa da hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya fitar ta shafukansa na Facebook da Twitter, ya yada hotunan ayyukan da shugaban zai duba tare da kaddam
Kwantrolla Janar na Kwastam, Team A Unit, Mohammed Yusuf, ya ce jami'an hukumar sun kwace wata motar babban Dangote makare da buhun shinkafa na kasar waje 250 d
An kama shi ne a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke jihar Legas, sa’o’i kadan bayan da ya mika mulki ga magajinsa, Charles Soludo a hukumance, inji rah
An yankewa dan sandan hukuncin ne bisa laifin satar wani karfen rodi, wanda kudinsa ya kai N6,000 a ranar da aka binne mahaifinsa da ya mutu, inji rahotanni.
Jihar Legas
Samu kari