Amfani 10 na ganyen Gwaiba ga lafiyar dan Adam

Amfani 10 na ganyen Gwaiba ga lafiyar dan Adam

Da yawan mutane suna da masaniyar amfanin Gwaiba ga lafiyar su. Sai dai kamar yadda bincike masana ya bayyana ba kowa ya san sirrikan da ganyen Gwaiba ya kunsa wajen kiwatar lafiya sakamakon sunadarai dake tattare cikin sa.

Ganyen Gwaiba ya kunshi sunadai da suka hadar da; antioxidants, antibacterial da anti-inflammatory irin su polyphenols, carotenoids, flavonoids da kuma tannins dake da matukar tasiri wajen kawar da wasu cututtuka da dama.

Amfani 10 na ganyen Gwaiba ga lafiyar dan Adam
Amfani 10 na ganyen Gwaiba ga lafiyar dan Adam

Tasirai da wannan sunadarai suka kunsa tare da rawar da suke takawa wajen kiwatar lafiya sun hadar da;

1. Rage nauyin jiki

2. Tasiri ga cutar ciwon suga

3. Rage teba da daskararren maiko

4. Kariyar amai da gudawa

5. Hana kamuwa da cutar nan ta hunhu wato Bronchitis

KARANTA KUMA: Sarkin Kano ya kalubalanci shugabannin Arewa kan Talauci da Jahilci

6. Waraka ga cututtukan hakori, makoshi da kuma dadashi.

7. Ciwon daji wato Kansa

8. Habaka samar da ruwan maniyyi

9. Warkar da gulando.

10. Kawar da cutar fata musamman kyazbi.

Jaridar Legit.ng ta kuma kawo muku jerin sassa da barasa ke yiwa lahani a jikin dan Adam.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel