Sirrika 10 da Kwallon Kashu ya kunsa ga lafiyar Dan Adam
Kashu ya kunshi wasu ababe na gina jiki da yake da arzikin dumbin sunadarai da suka hadar da; Calcium, Copper, Magnesium, Iron, Phosphorus, Potassium, Zinc, Sodium, Vitamin C, Alpha-tocopherol, Riboflavin, Niacin, Folate da kuma Phylloquinone.
Wannan sunadarai da Kashu ya kun sa sukan yi tasiri wajen kiwatar lafiya tare da taka rawar gani wajen yiwa lafiyar dan Adam garkuwa.
Legit.ng ta kawo muku jerin cututtuka 10 da kwallon Kashu yake kawar wa kamar haka:
1. Ciwon zuciya
2. Cutar Daji
3. Hawan Jini
4. Karfin kashi
KARANTA KUMA: Osinbajo, Dolapo, Aisha Buhari sun halarci liyafar Idris Ajimobi a garin Ibadan
5. Cututtukan Dadashi da hakori.
6. Inganta lafiyar gashi
7. Ciwon Suga.
8. Cutar mafitsara
9. Inganta garkuwa jiki
10. Karfafa tashoshi jini.
Jaridar Legit.ng ta kuma kawo muku wasu sirrika 10 da ganyen gwaiba ya kunsa.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng