Lafiya Uwar Jiki
An ceto wata yarinya mai shekaru 13 wacce ta dau shekaru tana shan wahala a hannun mahaifiyarta. An zargi mahaifiyarta da garkameta a cikin bandaki, azabtar da
Wata kungiyar mabiya addinin Hindu da ke kasar Indiya sun hada liyafar shan fitsarin Shanu don garkuwa daga cutar Coronavirus. Mutane da yawa daga cikin mabiya
Dan gidan Bolsonaro, Eduardo shine ya sanar da Fox News yace yanzu haka suna cigaba da gabatar da gwaji a jikin shi domin nemo hanyar da za a bullowa lamarin...
Dukkan mutane uku da aka gwada ana zargin su dauke da cutar coronavirus a jihar Legas an gano basu da ita. An killace mutanen uku ne a asibitin na musamman da ke yankin Yaba a jihar Legas. Akin Abayomi, kwamishinan lafiyan jihar L
Shugaban Majalisar Tarayya Ahmad Lawan ya koka da shirin da aka yi wa Coronavirus bayan ga halin da asibitin UNIABUJA ya ke, ya ce akwai sauran aiki wajen yakar Annobar Coronavirus.
Wani farfesa dan Najeriya mai suna Farfesa Maduike Ezeibe ya sanar da cewa ya samo maganin cutar Coronavirus da zazzabin Lassa. Farfesan a fannin 'Virology' a jami'ar Michael Okpara ta aikin noma da ke Umudike, ya taba ikirarin sa
Hukumar kiwon lafiya ta duniya, WHO ta bayyana cewa wani babban jami’i dake ofishinta na kasar Iran ya kamu da annobar cutar nan mai suna Coronavirus – Covid-19 da ta addabi al’ummomin duniya gaba daya.
Karamin Ministan kiwon lafiya na Najeriya, Adeleke Mamora ya fadi sirrin maganin Coronavirus. Ministan ya ce Jama’a su rika wanke hannunsu da ruwa da sabulu bini-bini.
Soyoye ya bayyana hakan ne a harabar kamfanin yayin wata ziyarar gani da ido da jami'an cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC) da na hukumar lafiya ta duniya (WHO) suka kai masana'antar. Darektan ya shaidawa tawagar
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari