Lafiya Uwar Jiki
Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, a ranar Asabar ta bayyana cutar Kyandar Biri a matsayin wanda ke bukatar daukin gaggawa a duniya, rahoton The Punch. Hukumar lafi
Likitoci sun tabbatar da cewa an yi wa Farfesa Yemi Osinbajo aiki lafiya kalau a kafafun da ke damunsa, nan da ‘yan kwanaki za a salami Osinbajo, ya koma ofis.
Kwararrun likitoci sun bayyana cewa direbobin da ke tafiya mai nisa wadanda yayan marainansu kan dauki zafi na cikin hadarin kamuwa da matsalar karancin maniyi.
Rahotanni na cigaba da tabbatar da yadda harkar kiwon lafiyar jihar Kano ke tsaka mai wuya, bayan cigaba da samun masu fama da cutar koda da rashin kayan aiki.
An bai wa mazauna Kogi shawarar dakatawa daga cin naman shanu na tsawon mako guda bayan wata mutuwar ban al’ajabin da shanu 20 suka yi a Lokoja, babban birnin j
Dr Alatishe ta bayyana cewa azumi na ba sassan jiki damar hutawa da kuma fitar da abubuwa masu cutarwa da kansu. Ta ce kauracewa ci da sha na kara lafiyar jiki.
Wani kwararren likita mai suna Dr. Oluwarotimi Olopade, ya bukaci masu ciwon sukari na 2 da ke fatan yin azumi da su tattauna da likitocinsu kafin su fara.
Garba Shehu, kakakin shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce shugaba Buhari ya fi matasa da dama da ke caccakar sa lafiya da kwarin jiki. Shehu ya yi wannan magan
Amurka - Wani sabon bincike ya nuna cewa shan wiwi na iya haifar da matsala a kwakwalwan dan Adam - musamman wajen tunani, yanke shawara da magance matsaloli.
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari