Lafiya Uwar Jiki
Jim kadan bayan kammala ganawarsu, shugaba Buhari ya shiga wani taron da shugabannin hukumomin tsaro bayan tafiyar Masari. An ga shigar mai bawa shugaban kasa
Ministan lafiya, Dr Osagie Ehanire ya yi barazanar sakin sunayen wadanda suka ki bin dokar killace kansu don taimakawa hana yada cutar a kasar nan. Ehanire ya b
Alkalin alkalan Najeriya, Tanko Mohammed ya umarci dakatar da dukkan zaman kotu a Najeriya sai dai wadanda na gaggawa ne, na kwanaki 14 sakamakon mugunyar cutar
Dazu mu ka ji cewa Dangote ya umarci Ma’aikatansa su yi taka tsan-tsan da cutar Coronavirus. Daga yau an dakatar da duk wani taron karawa juna sani da sauransu.
Gwamnan ya shawarci jama'a da su zauna a gidajensu tare da gujewa fitowa waje matukar hakan ba dole ya zama ba, saboda halin da ake ciki na fama da annobar kway
Wasu masallatai da coci-coci sun gudanar da taron ibada na ranar Juma'a da Lahadi kamar yadda suka saba duk da umarnin da gwamnati ta bayar na a rufe wuraren
Shugaban Majalisar Tarayyar Kamaru ya dauko cutar nan ta Coronavirus. Wadanda su ka yi mu’amala da shugaban ‘Yan majalisar a ‘yan kwanakin nan sun shiga uku.
Za ku ji Jihohin da ake zargin cutar COVID-19 ta bulla. Bayan wadannan jihohi akwai babban birnin tarayya Abuja inda mutum 3 ke kwance a dakunan killace jama'a.
Tsohon Sanata mai wakiltar jihar Kogi ta Yamma, Dino Melaye yayi magana akan sabuwar cuta mai kisa da ta addabi duniya wato cutar Coronavirus, wacce aka fi...
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari