Labarin Sojojin Najeriya
Cikin bacin rai, wani soja a garin Ilorin ta jihar Kwara ya fusata a lakadawa ma'aikaciyar jinya duka a asibiti har ta kai ga ya karya mata kafa domin ta bukaci
Dakarun Sojojin Nigeria sun yi nasarar ceto wasu mutane shida da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Ekiti. Hakan ya faru ne bayan wasu fasinjoji da suka
Mai alfarma sarkin musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya roki hukumomin tsaron Najeriya kada su bari masu tsattsauran ra'ayin addini su kwace ragamar mulki.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da isowar sabbin jiragen yaƙin Super Tucano guda 12 da ta siya daga ƙasar Amurka, kuma tuni an tura su wurin yaƙi da yan ta'adda.
Rahoton da aka tattara kan hare-haren yan bindiga musamman a yankin arewa maso yamma, ya nuna cewa maharan sun hallaka sojoji 10 da kuma wasu mutum 21 a mako.
Dakarun soji sun ragargaji yan bindiga aƙalla 32 a jihar Neja, waɗanda suka gudo daga ruwan bama-baman sojoji a jihar Zamfara, maharan sun hallaka yan sanda 5
Rahotanni sun bayyana cewa rundunar soji ta sako jarumin Nollywood, Chinwetalu Agu, wanda ta cafke ranar Alhamis, bisa zargin sa da alaƙa da kungiyar IPOB.
Hedkwatar tsaro ta ƙasa (DHQ) ta bayyana cewa sojoji na sama da ƙasa sun samu nasarori da dama a yaƙin da suke da matsalar tsaro a faɗin Najeriya cikin mako 3.
Yayin da rundunar sojojin sama ke cigaba da samun galaba kan mayaƙan Boko Haram, wani jirgin yaki ya sake yin kuskuren sakin ruwan bama-bamai kan mutane a Borno
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari