Labarin Sojojin Najeriya
Ana zargin wasu jami’an DSS da har yanzu ba a gano sunayen su ba da harbin Private Obafemi Adetayo, wani soja inda ya rasa ran sa a wuraren Lekki da ke Jihar Le
An shawarci yan Najeriya da suka nuna ra’ayin yakar sojojin Rasha da suka kai mamaya Ukraine da su tafi jihohin arewa maso yamma domin yakar yan ta’adda a can.
Dakarun sojin Najeriya sun samu nasarar halaka wani ɗan ta'adda da ISWAP ta turo ɗauke da bama-bamai da nufin kai harin kunar bakin wake a kauyen jihar Borno.
Dakarun sojoji karkashin Operation Hadin Kai a Jihar Borno sun kwato akuyoyi guda 500 daga mambobin kungiyar Islamic State West Africa Province (ISWAP) a karama
Mayakan kungiyar ta'addancin da ta balle daga cikin kungiyar Boko Haram, wato ISWAP sun kai harin ɗaukar fansa kan sansanin sojojin Najeriya dake jihar Borno.
Rundunar sojojin Najeriya ta ce mayakan kungiyar ta'addanci ta Islamic State of West Africa Province (ISWAP) da iyalansu 104 sun mika wuya ga sojojin Najeriya.
'Yan bindiga sun afka makarantar sakandaren gwamnati da ke Allawa a karamar hukumar Shiroro inda suka banka wuta da tsakiyar daren Alhamis, The Nation ta ruwai
Hankula sun tashi a fadar Shehun Borno da ke Maiduguri bayan wani dan sanda, Donatus Vonkong ya harbe sojan da ke aiki da Operation Hadin Kai. Majiyoyi da yawa
Mazajen sojojin Najeriya sun ragargaji mayakan kungiyar ta'addancin ISWAP a jihar Neja dake arewacin Najeriya, sun tura tulin yan ta'dda lahira yayin harin.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari