Labarin Sojojin Najeriya
Sojojin Najeriya sun sanar da cewa jami'ansu sun ƙwato N11m tare da halaka 'yan ta'adda da dama a ayyukan da jami'ansu ke gudanarwa a wasu yankuna na jihohin.
Wata kyakkyawar soja, Miracle Guzeh da ta dora wani bidiyo a shafinta na Tiktok, ta janyo cece-kuce. A cikin gajeren faifan bidiyon, ta bayyana cewa kwananta 3.
Rundunar sojin Opreation Hadin Kai ta yi nasarar kama matasa 'yan kungiyar Marlian 15 da ake zargi da kai hari kan mutane da kuma kwace musu wayoyi a yankunan.
Dakarun sojoji na rundunar Operation Hadin Kai tare da haɗin guiwar ƴan sakai sun halaka ƴa'addan ISWAP 11 a jihar Borno, a wani farmaki da suka kai maɓoyarsu.
An samu rikici tsakanin wasu matasa da rundunar sojoji a Jos ta Kudu da ke jihar Plateau inda mutane biyu suka rasa ransu tare da raunata wasu yayin hargitisin.
Ƴan ta'addan ISWAP sama da 82 sun baƙunci lahira yayin da suka nutse a cikin ruwa a ƙoƙarin da suke na tserewa shan luguden wuta daga hannun dakarun sojoji.
Sabon gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya bayyanawa jami'an tsaro cewa zai basu duk kayan aikin da suke bukata. Ya bayyana hakan ne a ganawa ta farko da.
Dakarun sojoji sun halaka ƴan ta'adda ƙungiyar ta'addancin nan ta Islamic State of the West Africa Province (ISWAP), a jihar Borno. Ƴan ta'adda uku sun halaka.
An yi shekaru 24 ana damukaradiyya, mulkin farar hula ya yi karfi a Najeriya saboda haka Ministan harkokin waje ya ce da kamar wuya Sojoji su iya kifar da mulki
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari