Labaran Duniya
Akwai mutane masu dimbin basira da hazaka a Najeriya. Hakan yasa lokaci zuwa lokaci zaka ka yan Najeriya sun kera wasu abubuwan da zaiyi wuya kayi tsamanin abin zai yiwu da farko. Da zarar an ambaci kere-kere, abina ke firgita mut
Tsohon gwamnan jihar Abia, Dr. Orji Uzor Kalu ya ce kasashen duniya na mutunta Najeriya ne saboda gaskiya da rikon amana tare kuma da tsare-tsare masu amfani da shugaba Muhammadu Buhari ke aiwatar wa a kasar. Kalu yayi wannan maga
Wani Dan jaridar Najeriya, Abubakar Ibrahim, ne ya lashe wata gagarumar lambar yabo na marubuta a duniya mai suna Michael Elliot Award saboda rahotannin da ya rubuta akan adadin mutanen da suka rasu ko rasa muhallinsu sakamakon ta
Da sanadin wallafar shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa uwargidan shugaban kasar Brazil, Marcela Temer, ta yi kukan kura ta tsunduma cikin wani tafki dake fadar shugaban kasar domin ceto karen ta da ta saba kiwon sa.
Kakakin Shugaban Kasar Turkiyya Ibrahim Kalın ya bayyana cewa, har nan da tashin Alkiyama za a ci gaba da tsare Alkur'ani Mai Tsarki. Turkiyya ta mayar da martani ga wasu 'yan siyasa marubuta su 300. Mutanen sun hada da tsohon...
Jiga-jigan gwamnatin Turkiyya na ci gaba da tofin Allah tsine kan da'awar da tsohon shugaban Faransa,Nicolas Sarkozy da wasu gungun mutane 300 suke yi na a gaggauta share duk wasu ayoyin da ke sukar Yahudawa da Kiristoci daga...
'Yan sanda sun ce jama'a sun shiga cikin halin dimuwa sakamakon wannan annoba. Mazauna kauyukan na cigaba da tsare yaran su a gida sannan suna jin tsoron fita gonakin su. Jami'in 'yan sanda, Anand Kulkarni, ya shaidawa majiyar mu
Jami'an hukumar 'yan sanda na (RRS) yankin jihar Legas sun kama wani barawon wayar salula inda yace ya saci sama da wayoyi 1,200 na mazauna jihar ta Legas tunda ya shiga kungiyar masu yankan aljihu shekaru 3 da suka wuce...
Masana ilimin halittu a cibiyar fasaha ta birnin Massachusettsda dake kasar Amurka sun tabbatar da cewa yin azumi na inganta tsarin maye gurbin halittun gangar jikin dan adam sannan kuma yin azumin yana hana tsufa da wuri...
Labaran Duniya
Samu kari