Labaran Duniya
Shugaban kasa Muhammad Buhari yace wa yan jam'iyyar sa ta APC kada su damu da ficewar da wasu daga cikin jam'iyar suke, inda yace "da sannu Allah zai fitar da bara gurbi daga cikin mu". Mai bawa Shugaban kasar shawara a fannin...
Ya bukaci mambobin jam'iyyar da dukkanin masu ruwa da tsaki akan kada su sanya damuwa ko tashin hankullan su sakamakon ficewar shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki da sauran wadanda suka raba gari da jam'iyyar.
Kungiyar wasan kwallon kafa ta Leicester City ta bayyana cewa dan wasan ta Ahmed Musa ya koma Kungiyar Al-Nassr dake kasar saudiya. Dan wasan ya taka rawa ga Nageriya a wasan cin kofin duniya inda ya doke kasar Iceland da ci biyu
Wadannan mata sun taka gagarumar rawa a Masarautar Dahomey wacce take da karfin tsiya a lokacin, wadda a yanzu ita ce Jamhuriyar Benin. A wancan lokacin sune masu kula da Sarki, kuma jarumai ne da basu da tsoro ko kadan, domin...
A ranar Alhamis dinnan ne wata babbar kotu a jihar Kaduna ta sanya 4 ga watan Oktobar nan ya zamo ranar da zata zauna akan bukatar belin shugaban kungiyar 'yan uwa musulmi wato Shi'a, Sheikh Ibrahim Zakzaky da matar shi Zinat...
Sanata Wamakko ya sanarwa da manema labarai cewa yana na a matsayin dan jam'iyyar APC, babu gudu, ba ja da baya. Sannan kuma "Mutanen Sakkwato na Alu ne da Buhari ne." Wannan ya sha bambam da tunanin da ake yi na cewa yana kan...
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da sauke wani Sarkin gargajiya na kauyen Fadan Kwoi a karamar hukumar Jaba dake jihar Kaduna, mai suna Malam Iliya Bako. A wata takarda da kwamishinan kananan hukumomi da al'amuran sarauta, Farfesa
Aliyu Omeiza, direban ministan yada labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed, ya musa rahoton da kafafen yada labarai ke bazawa na cewa ya gudu bar Mai gidansa akan titin Abuja ya bi guguwar jam'iyyar PDP. A wata tataunawar waya...
Wata babbar Kotu a jihar Kaduna ta bada umarnin tsayar da hukumar tsara fili da gidaje ta jihar Kaduna wato (KASUPDA) akan shirin da take yi na yin gini akan filin Sanatan jihar Suleiman Hunkuyi. Kotu ta bada umarnin tsayar da...
Labaran Duniya
Samu kari