Kwankwasiyya
Duk da cece-kuce da matakin kotu kan rusau da Gwamna Abba Kabir ya yi, gwamnatin ta sake kafa kwamitin don ci gaba da daukar matakai kan masu saba ka'ida a jihar.
Majalisar Dokokin jihar Kano za ta dauki mataki tare da dabbaka dokar tilasta masu niyyar aure gwajin cututtuka da dama kafin daura aure a jihar baki daya.
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zaben jihar Edo, Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi martani bayan zaben fidda gwanin jam'iyyar NNPP a jihar Edo.
Lauya mazaunin Kano, Umar Sa'ad Hassan ya bayyana yiwuwar Sanata Rabiu Kwankwaso wurin gina tafiyar siyasa mai karfi a Arewacin Najeriya kamar na Buhari.
Gwamnatin jihar Kano ta gargadi jami’an SSO da aka dauka don kula da ingancin ilimi a jihar kan kula da ayyukansu inda aka musu barazana kan alawus.
Kwanaki kadan bayan Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi nasara a kotu kan korarsa, jigon NNPP ya nemi hadin kan ‘yan kasa da addu'a ga Bola Tinubu don dakile matsaloli.
Gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamitin don ciyar da mutane yayin da ake tunkarar azumin watan Ramadan don saukakawa jama'a a halin kunci da ake ciki a kasar.
Hukumar karbar korafe-korafen jama'a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta bude rumbunan da ake zargin suna boye kayan abinci da ta rufe a jihar.
Wata kungiya a Kano mai suna Inuwar Masarautar Bichi ta sake tura wasika zuwa ga Majalisar jihar kan sake fasalin masarautun da ake tababa a kansu.
Kwankwasiyya
Samu kari