Kwankwasiyya
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya bai wa Kwamishinonin jihar wa'adin kwanaki 10 da su rubuto dukkan ayyukan da suka aikata a ofisoshinsu.
Jagora a APC, Garba Kore ya fadawa Gwamnatin Abba ta cire Sarakuna da aka kirkiro a Kano. A lokacin baya shi yana cikin wadanda suka yi maraba da kirkiro sarakuna.
Wata takarda ta nuna an shirya cafke wasuda zarar Nasiru Gawuna ya yi nasara a kotu. APC ta karyata zancen ba ‘yan sanda su damke wasu idan Gawuna ya samu mulki
Za a ji cewa jam’iyyar NNPP ta samu karin kujerar majalisar dokoki a jihar Nasarawa. an samu wadanda su ka lashe zabe a APC, PDP, NNPP har da SDP a Nasarawa.
Aliyu Sani Madakin-Gini daga jihar Kano a majalisar wakilan tarayya a babban birnin Abuja ya tasa sabon gwamnan CBN a gaba game da karfafa Legas da karyewar Naira
Jam'iyyar APC a jihar Kano da Umar Ganduje sun tafka mummunar asara bayan ciyamomin kananan hukumomi uku sun sauya sheka zuwa jam'iyyar NNPP a jihar.
Dan Majalisar Tarayya da ke wakiltar mazabar Fagge, Hon. Muhammd Bello Shehu ya yi abin alkairi ga magoya bayan jam'iyyar NNPP a mazabarsa da ke jihar Kano.
Jigon jam’iyyar APC kuma tsohon kwamishina a jihar Kano, Ilyasu Musa Kwankwaso ya yabawa matakin fitar da abinci da Shugaba Tinubu ya yi a wannan mako.
Mai kudin Afrika ya sha alwashin bada gudumuwa a mahaifarsa ta Kano. Aliko Dangote ya ji kiran Abba Gida Gida, ya zo Kano ya bunkasa tattalin arziki
Kwankwasiyya
Samu kari