Kwankwasiyya
Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nemi taimakon tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kan tsadar rayuwa a Najeriya.
Babban yaron shugaban jam’iyyar APC na kasa a duniya zai iya shiga NNPP. An sake ganin Abdulaziz Ganduje tare da Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf a Abuja.
Siyasar Kano na ci gaba da ɗaukar ɗumi bayan ɓullar wata sabuwar ƙungiya mai suna ‘Abba Tsaya da Ƙafarka’ mai rajin neman Gwamna Abba Kabir ya taka Kwankwasiyya.
An kawo jerin mutanen gida guda da suka yi siyasa tare lokaci daya. Alal misali Rabiu Kwankwaso ya na da kani wanda ya taba zama shugaban Matasan Kwankwasiyya.
A ranar 18 ga watan Oktoban 2024, Abba Yusuf zai zama sabon Dan Makwayon Kano. Haka zalika Alhaji Munir Sanusi Bayero ya zama Maigirma Wamban Kano.
Hajiya Lami, kanwa ga sakataren gwamnatin Kano, Dakta Baffa Bichi, ta fice daga NNPP zuwa APC. Ta ce za ta yi iya kokarinta wajen janyo yayanta zuwa jam'iyyar.
Daruruwan ‘ya’yan jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a jihar Kano sun koma All Progressives Congress (APC) ta hannun Sanata Barau Jibrin.
Guda daga cikin jiga-jigan jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya bayyana cewa jama’a ba su fahimci bayanin da Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi kan takara da Obi ba.
Dan majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa, ya ce 'yan jam’iyyar NNPP a jihar Kano suna sauya sheka zuwa APC saboda gwamnatin Abba Yusuf ta gaza ta kowane fanni.
Kwankwasiyya
Samu kari