Kwankwasiyya
Tsohon Shugaban Majalisan Kano da ‘Yan Majalisa 13 za su bar APC. Idan aka yi haka, APC za ta rasa ‘Yan Majalisa zuwa PDP bayan samun canjin shugabanni jiya.
Mai magana da yawun masarautar Karaye, Haruna Gunduwawa ne ya sanar da hakan a ranar Alhamis 26 ga watan Nuwamban shekarar 2020 kamar yadda Legit.ng ta ruwaito.
Gwamna Abdullahi Ganduje ya tuna da tsohon Mai gidansa yayin da ya kara shekara. Gwamna Ganduje ya aika wa Sanata Kwankwaso sakon cika shekara 64 a jarida.
agoran akidar Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaddamar da wata sabuwar makaranta da ya ginawa makiyaya a garin Munture na karamar hukumar Rano.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma shugaban kungiyar Kwankwasiyya, Rabiu Kwankwaso, ya kafa gidan rediyo a jihar Kano kuma ya nada tsohon dan jaridar BBC, Maude.
Jagoran adawa Rabiu Musa Kwankwaso ya tara dinbin Hausawa, ya yi wa PDP baran kuri’u a Ondo. Babban ‘Dan siyasar ya yi kira ga ‘Yan Arewa da ke Ore su zabi PDP.
Jiya Rabiu Kwankwaso ya yi magana bayan Jam’iyyar PDP ta lashe zaben Jihar Edo. Tsohon Gwamnan ya ce barazanar wasu kasashen waje sun taimaka wajen nasarar PDP.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na jihar Kano ya yi wallafar taya murna tare da jinjinawa jama'ar jihar Edo a kan kokarinsu na fitowa zaben jagora nagari a zabe.
A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na tuwita a ranar Juma'a, Sanata Kwankwaso, ya bayyana cewa ya jagoranci gudanar da tarurruka tsakanin mutanen arewa
Kwankwasiyya
Samu kari