Kwankwasiyya
Za a ji ‘Yan takara a jam’iyyar PRP a 2023 su na so a binciki Abdullahi Umar Ganduje, kuma an roki sabon Gwamna ya cigaba da duk wasu ayyukan alheri a Kano.
Za a ji Gwamnatin jihar Kano ta ci gaba da rushe gine-ginen da aka yi a wurare mallakar Gwamnatin. A wannan dare an rushe ginin da aka yi a Otal ɗin Daula.
Babban jigo a jam’iyyar APC, Rotimi Amaechi bai halarci bikin rantsar sabon Gwamna a Ribas ba kuma bai je na sabon shugaban kasa, Asiwaju Bola Tinubu a Abuja ba
Sabon Gwamnan Kano ya nada SSG, PPS da COS a ranar farko. An canza Shugabannin hukumar da ke kula da jin dadi da walwalar alhazan jihar Kano a ranar Litinin.
Abba Kabir Yusuf wanda ya fi shahara da Dadiyata, ya yi alkawarin yin bincike a game da bacewar Malam Abubakar Idris (Dadiyata)a matsayinsa na Gwamnan Kano.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ya ƙauracewa bikin rantsarda Abba Gida Gida sabuwar gudun tashin yamutsi a tsakanin magoya bayansu.
Bayan rantsar da sabon gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bada umurnin korar dukkan wadanda tsohon Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya nada mukami a Kano.
Za a ji labari Gwamnan jihar Kano mai barin gado, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gamu da cikas a bukin rantsar da sabon shugaban kasa a Eagle Square da ke Abuja.
Nasir El-Rufai ya bayyana hikimar gayyato Rabiu Musa Kwankwaso ya kaddamar da ayyuka a Kaduna, a wurin ake gano yaron Kwankwaso ya samu katafariyar kwangilar.
Kwankwasiyya
Samu kari