Kwankwasiyya
A wani faifai da aka fito da shi, an ji Abdullahi Ganduje bai ji dadin yadda Bola Tinubu ya zauna da Rabiu Kwankwaso ba, Gwamnan ya na magana kamar ya yi kuka.
Bayan ya yi taron sirri da Bola Tinubu da Sanusi II, Kwankwaso ya iso Abuja, a Kano kuma Abba Kabir Yusuf ya dawo daga gida bayan ‘yan kwanaki a kasar Ingila.
Gaskiya sun fito kan tayin da Bola Tinubu ya yi wa Rabiu Kwankwaso. Sannan zababben shugaban Kasar ya zauna da Mai martaba Muhammadu Sanusi II a kasar Faransa.
Hajiya No Shaking ta na ganin Nasiru Gawuna ba zai yi mulkin Kano a 2023 ba, ta ce Abba Yusuf ya lashe zaben Gwamna, Rabiu Kwankwaso ya sha gaban kowa a siyasa.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a NNPP, Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi wata ganawa da zababben shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, hakan ya jawo ana ta surutu.
Zababben shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da Rabiu Musa Kwankwaso na jam'iyyar NNPP a birnin Paris kan batun gwamnatin hadin kai da Tinubu ke son kafawa
A yammacin Juma'ar nan, Sanata Abdul'aziz Yari, ya ziyarci jagoran jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, a gidansa dake babban Birnin tarayya Abuja.
Za a ji jigon jam'iyyar APC, Ambasada Ahmadu Haruna Dan Zago, ya ja hankalin magoyan jam'iyyar a kan cewa APC za ta cigaba da rike kujerar gwamnan Kano a 2023.
Kwamitin karbar mulkin Kano ya zargi Gwamna da yi wa iyalinsa gwanjon kayan gwamnati. ‘Yan NNPP sun ce a kan abin da bai kai N10m ba, aka yi gwanjon ma’aikata
Kwankwasiyya
Samu kari