Zaben jihohi
Jam'iyyar APC mai mulki ta ja kunnen al'ummar jihar Ogun kan zaban yan takarar gwamna da ke da ayar tambaya a tushen arzikinsu a zaben ranar 18 ga watan Maris.
Ku na da labari kusan mako guda rak ya rage a shirya zaben Gwamnoni da ‘yan majalisar dokoki na jihohi a fadin kasar nan, amma ana ta fama da rikicin siyasa.
Yayinda ake saura yan kwanaki kalilan zaben gwamnonin jiha a Najeriya, Legit Hausa ta tattaro muku jerin yan takara kujerar gwamna karkashin jam'iyyar PDP.
Jam'iyyar Action Democratic Party (ADP) ta ƙasa ta dakatar da shugabannta na jihar Kaduna nan take bayan gano kulle-kulle da cin amanar da yake shirya mata.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) zata ɗaukaka ƙara kan hukuncin kotu na yin amfani da katin zaɓe na wucin gadi a ranar zaɓe. Hukumar tace bata yarda.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) tana da gwamnoni masu yawa a.ƙasar nan. Sai dai jam'iyyar zata iya rasa wasu jihohin a zaɓen gwamnoni dake tafe..
Tsohon ɗan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a jihar Neja, Umar Nasko ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC. Umar Nasko yayi alƙawarin yin aiki tuƙuru domin nasarar APC
Jam'iyyar Action Democratic Party (ADP) ta musanta jita-jitar da ake yaɗawa cew ɗan takarar gwamnan ta na jihar Kaduna ya janye daga takarar gwamnan jihar.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar kama wasu kayayyakin aikin zabe da kuma katunan PVC masu yawa a wani yankin jihar Legas da ke Kudu maso Yammacin kasa.
Zaben jihohi
Samu kari