Zaben jihohi
Shaidan da jam'iyyar PDP da ɗan takararta, Isah Muhammad Ashiru Kudan, suka gabatar a gaban kotun zaɓe ya kiɗime inda ya yi magana daga baya ya zo ya warwareta.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya yi nasara kan ƙarar da jam'iyyar APM ta shigar inda ta ke ƙalubalantar nasarar da ya samu a zaɓen gwamnan jihar ta Oyo.
Hukumar INEC ta gabatar da tuhume-tuhume shida a kan Hudu Yunusa-Ari, dakataccen kwamishinan zaben jihar Adamawa da aka kama a lokacin zaben gwamna na jihar.
‘Dan Takarar Gwamna ya dauki hujjoji 8000 a Ghana Must Go zuwa kotun zaben 2023. Ladi Adebutu ya isa kotun sauraron kararrakin zaben Jihar da shaidu barkatai.
Jam’iyyar APC ta burma cikin rikice-rikice, Kwadayin kujera ya wargaza ‘Yan APC. Yanzu haka an fatattaki Lauretta Onochie da Cairo Ojougboh daga jam’iyyar APC.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC), ta ce an gama bincike kan dakataccen kwamishinan zaben jihar Adamawa, Hudu Ari, kuma zata ɗauki mataki nan gaba kaɗan.
An shawarci hukumar zabe ta kasa wato INEC, da ta yi wasu gyararraki gabanin zaben jihohin Kogi, Imo da Bayelsa da ke tafe. Wani jigo a jam'iyyar NNPP reshen.
Hukumar zaɓe ta INEC ta fitar da jerin sunayen ƙarshe na ƴan takarar gwamna a jihohin Kogi, Bayelsa da Imo. Zaɓen gwamna a jihohin zai gudana a watan Nuwamba
Zababbun ‘yan majalisar da aka rantsar sun zabi shugaba da mataimakinsa a Osun. Rt. Hon. Adewale Egbedun zai jagoranci majalisar dokoki tare da Akinyode Oyewusi
Zaben jihohi
Samu kari