Zaben jihohi
Dan takarar gwamnan jihar Ogun a zaben bana ya ce akwai wadanda ke bibiyar rayuwarsa za su yi masa illa bayan da ya shigar da kara a gaban kotu game da zabe.
Za a ji jigon jam'iyyar APC, Ambasada Ahmadu Haruna Dan Zago, ya ja hankalin magoyan jam'iyyar a kan cewa APC za ta cigaba da rike kujerar gwamnan Kano a 2023.
Tsohon gwamnan jihar Osun, ya taya gwamna Ademola Adeleke, murnar nasarar da ya samu a kotu. Ya shawarce shi da ya mayar da hankali kan jagoranci mai kyau.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya yi jawabi a karon farko kan nasarar da ya samu a kotun ƙoli, ya buƙaci Oyetola da jam'iyyar APC, su ba shi haɗin kai.
Za a ji Lauyan Abba Kabir Yusuf, Bashir Yusuf Muhammad Tudun Wazirci ya yi karin haske a kan shari’ar NNPP da APC, Nasiru Gawuna ba zai ji dadin bayaninsa ba.
Rahotanni sun tabbatar da ƴan sanda sun bayar da belin dakataccen kwamishinan hukumar INEC, na jihar Adamawa, Farfesa Hudu Yunusa-Ari, bayan an masa tambayoyi.
Kwamishinan INEC a jihar Adamawa da aka dakatar, Hudu Yunusa-Ari ya ce bai yi nadamar bayyana Ai'sha Binani a matsayin wadda ta lashe zaben gwamnan jihar ba.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a jihar Bauchi, Abubakar Baba Sadique, na sa ran ƙwato nasarar sa a gaban kotun ƙararrakin zaɓe.
Hudu Ari ya ce sam ba Fintiri ne ya lashe zaben gwamnan jihar Adamawa ba, ya ce Binani ce ta lashe zaben don haka bai aikata laifi wajen sanar da ita ta ci ba.
Zaben jihohi
Samu kari