Kiwon Lafiya
Ministan lafiya Farfesa Isaac ya gudanar da aikin tiyata a Asibiti domin ceto rayuwar mata masu dauke da cutar yoyon fitsari a kasar Najeriya.........
Gwajin ciwon Kanjamau da Sinadarin Jini ya zama dole kafin aure ga ma'aurata a Jihar Bauchi. Dokar ta hada da kare hakkin mutanen da suke dauke da cutar
A ci gaba da muke yi wajen kawo maku labaran da ke da alaka da lafiyar jikin ku yau kuma zamu kawo maku anfani 7 da ganyen na na Lansur keyi a jikin dan adam.
Wani likitan asibitin kwararru na Nasara Specialist Hospital dake jihar Kaduna, Ankama ya ba mutane shawarwari akan irin nau’in abinci da ke kawo warin kashi.
NAIJ.com ta samu labarin cewa bayanai na kwararru ya nuna cewa kwai na dauke da sinadarorin Vitamin A, B12, D, B6 wanda ke taimakawa wajen kara karfin garkuwan
Sanannen abu ne a Musulunce cewar shan ruwa da kayan marmari abu ne mai kyau, wasu daga cikin kayayyakin marmarin sun hada da Lemu, Kankana, Abarba, Gwayba.
Tsamiya na daya daga cikin ‘ya’yan itatuwan da al’ummar Hausawa ke amfani da su sosai a rayuwar su ta yau da kullum. Ta na da amfani mai tarin yawan garske sosa
Ana zuba shi a girki dai dai misali, amma yawaitar kayan zaqaqa miya irin su kafi-zabo, maggi da dunkule na sauran nau/uka, yasa masu harkar kichin kan zuba gis
Game da rahotanni, ana yin jabun kwan kajin ne da sinadarin calcium carbonate, paraffin wax da gypsum powder. wadanda ke iya halaka lafiyan mutum.
Kiwon Lafiya
Samu kari